Ayyukan Manzanni 16:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Bayan Bulus ya ga wahayin, muka shirya nan take mu tashi zuwa Makidoniya, mun tabbata cewa, Allah ya kira mu mu yi musu wa’azin bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Da kuwa ya ga wahayin, nan take sai muka nemi tafiya Makidoniya, muka tabbata cewa Allah ne ya kira mu mu yi musu bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |