Ayyukan Manzanni 15:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Mun ji cewa, waɗansu da sun fita daga cikinmu ba tare da izininmu ba suka kuma dame ku, suna tā da hankalinku ta wurin abin da suka ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Tun da muka sami labari, cewa waɗansu daga cikinmu sun ta da hankalinku da maganganu, suna ruɗa ku, ko da yake ba mu umarce su da haka ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |