Ayyukan Manzanni 15:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 da aka sani tun zamanai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Haka Ubangiji ya ce, shi da ya bayyana waɗannan abubuwa tun zamanin dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Dabbar da ka gani, a dā ta taɓa kasancewa, a yanzu, ba ta, za tă kuma fito daga Abis zuwa ga hallakarta. Mazaunan duniya waɗanda ba a rubuta sunayensu a littafin rai tun kafin halittar duniya ba za su yi mamaki sa’ad da suka ga dabbar, domin a dā ta taɓa kasancewa, yanzu kuwa ba ta, duk da haka za tă dawo.