Ayyukan Manzanni 15:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 To, fa, don me kuke ƙoƙari ku gwada Allah ta wurin ɗora wa almajiran nan kayan da mu ko kakanninmu ba mu iya ɗauka ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Saboda haka, don me kuke gwada Allah, ta ɗora wa almajiran nan kayan da mu, duk da kakanninmu, muka kasa ɗauka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |