Ayyukan Manzanni 14:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A Ikoniyum Bulus da Barnabas suka shiga majami’ar Yahudawa yadda suka saba. A can suka yi magana gabagadi har Yahudawa da Al’ummai masu yawa suka gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 To, a Ikoniya suka shiga majami'ar Yahudawa tare, suka yi wa'azi, har mutane masu yawa, Yahudawa da al'ummai, suka ba da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |