Ayyukan Manzanni 13:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai su biyu da Ruhu Mai Tsarki ya aika suka gangara zuwa Selusiya suka shiga jirgin ruwa daga can zuwa Saifurus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Su kuwa, da Ruhu Mai Tsarki ya aike su, suka tafi Salukiya, daga can kuma suka shiga jirgin ruwa sai tsibirin Kubrus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |