Ayyukan Manzanni 13:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Yayinda suna cikin sujada da azumi ga Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki ya ce, “Ku keɓe mini Barnabas da Shawulu domin aikin da na kira su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sa'ad da suke yi wa Ubangiji ibada, suna kuma yin azumi, Ruhu Mai Tsarki ya ce, “Sai ku keɓe mini Barnaba da Shawulu domin aikin da na kira su a kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |