Ayyukan Manzanni 12:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan mala’ikan ya ce masa, “Ka sa rigunarka da takalmanka.” Bitrus kuwa ya sa. Mala’ikan ya faɗa masa cewa, “Ka yafa mayafinka ka bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Mala'ikan ya ce masa, “Yi ɗamara, ka sa takalminka.” Sai ya yi. Sai ya ce masa, “Yafa mayafinka, ka biyo ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |