Ayyukan Manzanni 12:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Nan take, domin Hiridus bai yi wa Allah yabo ba, wani mala’ikan Ubangiji ya buge shi, tsutsotsi kuwa suka cinye shi ya kuma mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Nan take sai mala'ikan Ubangiji ya buge shi don bai ɗaukaka Allah ba. Sai tsutsotsi suka yi ta cinsa har ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |