Ayyukan Manzanni 12:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Da ta gane muryar Bitrus, ta cika da murna ta gudu ta koma ba tare da ta buɗe ƙofar ba, sai ta koma a guje ta ce da ƙarfi, “Ga Bitrus a bakin ƙofa!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Da ta shaida muryar Bitrus, ba ta buɗe ƙofar ba don murna, sai ta koma ciki a guje, ta ce Bitrus na tsaye a ƙofar zaure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |