Ayyukan Manzanni 12:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai Bitrus ya dawo hankalinsa ya ce, “Yanzu na sani ba shakka Ubangiji ne ya aiki mala’ikansa yă cece ni daga hannun Hiridus da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Da Bitrus ya koma cikin hankalinsa, ya ce, “Yanzu kam na tabbata, Ubangiji ne ya aiko mala'ikansa, ya cece ni daga hannun Hirudus, da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |