Ayyukan Manzanni 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 “Sai muryar daga sama ta yi magana sau na biyu, ta ce, ‘Kada ka ce da abin da Allah ya tsarkake marar tsarki.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai muryar ta amsa daga Sama ta yi magana ta biyu, ta ce, ‘Abin da Allah ya tsarkake, kada ka ce da shi marar tsarki.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |