Ayyukan Manzanni 11:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Da ya iso ya kuma ga tabbacin alherin Allah, sai ya yi farin ciki ya kuma ƙarfafa su duka su tsaya da gaskiya cikin Ubangiji da dukan zukatansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Da ya iso ya kuma ga alherin da Allah ya yi musu, ya yi farin ciki, ya gargaɗe su duka su tsaya ga Ubangiji da dukan zuciyarsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |