Ayyukan Manzanni 11:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan na tuna da abin da Ubangiji ya ce, ‘Yohanna ya yi baftisma da ruwa, amma za a yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sai na tuna da Maganar Ubangiji, yadda ya ce, ‘Yahaya kam, da ruwa ya yi baftisma, amma ku da Ruhu Mai Tsarki za a yi muku baftisma.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |