Ayyukan Manzanni 10:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’ad da mala’ikan da ya yi masa magana ya tafi, sai Korneliyus ya kira biyu daga cikin bayinsa da kuma wani soja mai ibada wanda yake ɗaya a cikin masu yin masa hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Da mala'ikan da ya yi masa magana ya tafi, ya kira barorinsa biyu, da kuma wani soja mai ibada daga cikin waɗanda suke yi masa hidima kullum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |