Ayyukan Manzanni 10:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Duk annabawa sun yi shaida game da shi cewa duk wanda ya ba da gaskiya gare shi zai sami gafarar zunubai ta wurin sunansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Shi ne duk annabawa suka yi wa shaida, cewa albarkacin sunansa duk mai gaskatawa da shi zai sami gafarar zunubai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |