Ayyukan Manzanni 10:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Ba dukan mutane ne suka gan shi ba, amma ta wurin shaidun da Allah ya riga ya zaɓa, ta wurinmu da muka ci muka kuma sha tare da shi bayan tashinsa daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 ba ga dukan jama'a ba, sai dai ga shaidun nan da Allah ya zaɓa tun dā, wato mu ke nan, da muka ci muka sha tare da shi, bayan ya tashi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |