Ayyukan Manzanni 10:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Wata rana wajen ƙarfe uku na yamma ya ga wahayi. A sarari ya ga wani mala’ikan Allah, wanda ya zo wajensa ya ce, “Korneliyus!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Wata rana wajen ƙarfe uku na yamma, ya ga wani mala'ikan Allah a fili cikin wahayi, ya shigo, ya ce masa, “Ya Karniliyas.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |