Ayyukan Manzanni 10:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Sai Bitrus ya gayyaci mutanen cikin gida su zama baƙinsa. Kashegari Bitrus ya tafi tare da su, waɗansu ’yan’uwa daga Yoffa kuwa suka tafi tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Sai Bitrus ya shigo da su, ya sauke su. Kashegari ya tashi suka tafi tare, waɗansu 'yan'uwa kuma daga Yafa suka raka shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |