Ayyukan Manzanni 10:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Shi da dukan iyalinsa masu ibada ne masu tsoron Allah kuma; yakan ba da kyauta hannu sake ga masu bukata yana kuma addu’a ga Allah ba fasawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Shi kuwa mutum ne mai ibada, yana tsoron Allah shi da iyalinsa duka, yana ba jama'a sadaka hanu sake, yana kuma addu'a ga Allah a kai a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |