Ayyukan Manzanni 10:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ya ga sama ya buɗe ana kuwa saukowa wani abu ƙasa kamar babban mayafi zuwa duniya ta kusurwansa huɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 ya ga sama ta dare, wani abu kuma yana saukowa kamar babban mayafi, ana zuro shi ƙasa ta kusurwoyinsa huɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |