Ayyukan Manzanni 1:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Bayan ya faɗi wannan, sai aka ɗauke shi sama a idanunsu sai wani girgije ya rufe shi daga ganinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da ya faɗi haka, suna cikin dubawa, sai aka ɗauke shi Sama, wani gajimare ya tafi da shi, ba su ƙara ganinsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |