Ayyukan Manzanni 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma ku za ku karɓi iko sa’ad da Ruhu Mai Tsarki ya sauka a kanku; za ku kuma zama shaiduna cikin Urushalima, da kuma cikin dukan Yahudiya da Samariya, zuwa kuma iyakar duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Amma za ku sami iko sa'ad da Ruhu Mai Tsarki ya sauko muku, za ku kuma zama shaiduna a Urushalima, da duk ƙasar Yahudiya, da ta Samariya, har ya zuwa iyakar duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |