Ayyukan Manzanni 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka, sa’ad da suka taru, sai suka tambaye shi, “Ubangiji, a wannan lokaci za ka mayar da mulki ga Isra’ila?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Saboda haka da suka taru, suka tambaye shi suka ce, “Ya Ubangiji, yanzu ne za ka sāke kafa wa Isra'ila mulki?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |