Ayyukan Manzanni 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 har zuwa ranar da aka ɗauke shi zuwa sama, bayan ya ba da umarnai ta wurin Ruhu Mai Tsarki ga manzannin da ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 har ya zuwa ranar da aka ɗauke shi aka kai shi Sama, bayan ya yi umarni ta wurin Ruhu Mai Tsarki ga manzannin da ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |