Ayuba 9:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Zai sa hadari yă danne ni yă ƙara mini ciwona ba dalili. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Shi ya aiko da hadura, suka yi kacakaca da ni, Suka ƙuƙƙuje ni, ga shi kuwa, ba wani dalilin da ya sa ya yi mini rauni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |