Ayuba 9:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ko da na yi kira gare shi ya amsa mini, ban yarda cewa zai saurare ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Amma duk da haka ko ya yardar mini in yi magana ma, Ban yi tsammani zai saurare ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Gideyon ya ce, “Ranka yă daɗe, in Ubangiji yana tare da mu, me ya sa waɗannan abubuwa suka faru da mu? Ina dukan abubuwan al’ajabinsa waɗanda kakanninmu suka gaya mana game su sa’ad da suka ce, ‘Ashe, ba Ubangiji ne ya fitar da mu daga Masar ba?’ Amma yanzu Ubangiji ya rabu da mu ya kuma sa mu hannun Midiyawa.”