Ayuba 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Har yaushe za ka gama faɗa waɗannan abubuwa? Maganganunka ba su da amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 “Ka gama maganganunka marasa kan gado duka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Ubangiji ya ce, “Fita ka tsaya a kan dutse a gaban Ubangiji, gama Ubangiji yana shirin wucewa.” Sai ga babbar iska mai ƙarfi ta tsage duwatsu, ta kuma ragargaza duwatsu a gaban Ubangiji, amma Ubangiji ba ya cikin iskar. Bayan iskar sai aka yi girgizar ƙasa, amma Ubangiji ba ya cikin girgizar ƙasa.