13 Lokacin da nake zato zan sami salama in na kwanta a gadona don in huta,
13 Na kwanta ina ƙoƙari in huta, Ina neman taimako don azabar da nake sha.
Na gaji tiƙis daga nishi. Dukan dare na jiƙe gadona da kuka na jiƙe kujerata da hawaye.
ka hana idanuna rufewa; na damu ƙwarai har ba na iya magana.
Ba ni da salama, ba natsuwa; ba ni da hutu, sai wahala kawai.”
duk da haka kana ba ni tsoro da mafarke-mafarke, kana tsorata ni da wahayi.