12 Ni teku ne, ko kuwa dodon ruwa, don me kake tsaro na?
12 “Ya Ubangiji, don me ka sa ni a waƙafi? Kana tsammani ni dodon ruwa ne?
Ya kewaye ni yadda ba zan iya gudu ba; Ya daure ni da sarƙa mai nauyi.
“Mene ne mutum har da ka kula da shi haka, har ka mai da hankali a kansa,