Ayuba 7:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 “Saboda haka ba zan yi shiru ba; zan yi magana cikin ɓacin raina, zan nuna ɓacin raina cikin ruhu, cikin ƙuncin raina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 A'a, ko kaɗan ba zan yi shiru ba! Haushi nake ji, zuciyata ta ɓaci, Dole ne in yi magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |