Ayuba 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Da sai in ji daɗi duk zafin da nake sha ban hana maganar Mai Tsarkin nan cika ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Da na san zai yi haka, da sai in yi tsalle don murna, Da ba zan kula da tsananin azabar da nake ciki ba. Ban taɓa yin gāba da umarnan Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Kowace a cikin halittu huɗu masu rai ɗin nan tana da fikafikai guda shida, tana kuma cike da idanu a ko’ina, har ma ƙarƙashin fikafikanta. Dare da rana ba sa fasa cewa, “ ‘Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki shi ne Ubangiji Allah Maɗaukaki,’ wanda yake a dā, wanda yake a yanzu, wanda kuma yake nan gaba.”