Ayuba 42:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka na rena kaina na kuma tuba cikin ƙura da toka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Saboda haka na ga ni ba kome ba ne, Na tuba, ina hurwa da ƙura da toka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa’an nan a cikin al’ummai inda aka kai ku zaman bauta, waɗanda suka a tsere za su tuna da ni, yadda raina ya ɓaci ta wurin zukatansu marasa imani, waɗanda suka rabu da ni, da kuma ta wurin idanunsu, waɗanda suka yi sha’awace-sha’awacen gumakansu. Za su ji ƙyamar kansu saboda mugayen abubuwan da suka aikata.