6 ’Yan kasuwa za su saye ta ko za su raba ta a tsakaninsu?
6 'Yan kasuwa za su saye shi? Za su karkasa shi ga fatake?
Sa’ad da ya bayyana, sai aka haɗa shi abokai talatin.
Za ka yi wasa da ita kamar yadda za ka yi da tsuntsu? Ko za ka daure ta da tsirkiya domin bayinka mata?
Ko za ka iya huda fatarta da kibiya ka kuma huda kansa da māsu?