33 Ba wani abu kamar ta a duniya, halitta marar tsoro.
33 A duniya ba kamarsa, Taliki ne wanda ba shi da tsoro.
Tana ta farko cikin ayyukan Allah, Mahaliccinta kaɗai yake iya tunkarar ta da takobi.
A bayanta ya bar haske kamar zurfin ruwan da yana kumfa.