29 Kulki a gare ta kamar ciyawa ne, tana dariyar wucewar māshi.
29 A gare shi kulake kamar tushiyoyi ne, Kwaranniyar karugga takan ba shi dariya.
Uzziya ya tanada garkuwoyi, māsu, hulunan kwano, kayan sulke, baka da majajjawa don mayaƙan gaba ɗaya.
Māsu ba su sa ta tă gudu; jifar majajjawa kamar na ciyawa ne gare ta.
Cikinta yana rufe a ɓawo masu ƙarfi, tana kabtar ƙasa in tana tafiya.