Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 41:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Hayaƙi yana fitowa daga hancinta kamar daga tukunya mai tafasa a kan wutar itace.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

20 Hayaƙi na fita daga hancinsa Kamar tururi daga tukunya mai tafasa, Ko bāgar da ta kama wuta.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 41:20
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Wuta tana fitowa daga bakinta; tartsatsin wuta suna fitowa,


Numfashinta yana sa garwashi yă kama wuta, harshen wuta yana fita daga bakinta.


Ko kai kake sa shi yă yi tsalle kamar fāra, ba ya jin tsoro sai dai a ji tsoronsa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ