19 Wuta tana fitowa daga bakinta; tartsatsin wuta suna fitowa,
19 Harsunan wuta kamar jiniya suna fitowa daga bakinsa, Tartsatsin wuta suna ta fitowa.
Hayaƙi ya tashi daga kafan hancinsa; wuta mai ci daga bakinsa, garwashi wuta mai ci daga bakinsa.
Numfashinta yana fitar da wuta; idanunta kamar hasken zuwan safe.
Hayaƙi yana fitowa daga hancinta kamar daga tukunya mai tafasa a kan wutar itace.