6 Sa’an nan Ubangiji ya yi wa Ayuba magana ta cikin guguwa,
6 Sa'an nan Ubangiji ya amsa wa Ayuba daga cikin guguwa, ya ce,
Sa’an nan Ubangiji ya amsa wa Ayuba. Ya ce,
Sau nawa suke zama kamar tattaka a iska, ko kuma kamar ƙura da iskar hadari take kwashewa?