20 Tuddai su suke tanada mata abinci a inda duk namun jeji suke wasa.
20 Gama duwatsu suke ba ta abinci, A inda dukan namomin jeji suke wasa.
A can jiragen ruwa suna kai komo, kuma dodon ruwan da ka yi, yă yi wasa a can.
Yana sa ciyawa tă yi girma saboda shanu, tsire-tsire domin mutum ya nome, suna fid da abinci daga ƙasa,
“Dubi dorina, wadda na halicce ku tare kuma ciyawa take ci kamar sa.
Tana kwanciya a ƙarƙashin inuwar itacen lotus ta ɓuya cikin kyauro da fadama.
Za ka ɗauki kowane irin abinci wanda za a ci, ka adana don yă zama abincinka da nasu.”