16 Ga shi ƙarfinta yana a ƙugunta ikonta yana cikin tsokar cikinta.
16 Ga shi, ƙarfinta yana cikin ƙugunta, Ikonta yana cikin tsakar cikinta.
“Dubi dorina, wadda na halicce ku tare kuma ciyawa take ci kamar sa.
Wutsiyarta tana da ƙarfi kamar itacen al’ul; jijiyoyin cinyoyinta suna haɗe a wuri ɗaya.
Akwai ƙarfi a cikin wuyanta; razana tana wucewa a gabanta.