Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 40:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 “Dubi dorina, wadda na halicce ku tare kuma ciyawa take ci kamar sa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

15 “Ga dorina wanda ni na halicce ta, Kamar yadda na halicce ka, Tana cin ciyawa kamar sa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 40:15
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Yana sa ciyawa tă yi girma saboda shanu, tsire-tsire domin mutum ya nome, suna fid da abinci daga ƙasa,


Tuddai su suke tanada mata abinci a inda duk namun jeji suke wasa.


Yana kiwo a kan tuddai don abincinsa yana neman kowane ɗanyen abu mai ruwan ciyawa.


Sa’an nan ni kaina zan shaida maka cewa hannun damanka zai iya cetonka.


Ga shi ƙarfinta yana a ƙugunta ikonta yana cikin tsokar cikinta.


Tana ta farko cikin ayyukan Allah, Mahaliccinta kaɗai yake iya tunkarar ta da takobi.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ