Ayuba 39:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 “Wane ne yake sakin jakin dawa yă bar shi? Wane ne yake kunce igiyoyinsu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 “Wa ya bar jakin jeji ya yi yadda yake so? Wa ya ɓalle dabaibayin jaki mai sauri, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Aka kore shi daga cikin mutane aka kuma ba shi tunani irin na dabba; ya yi zama tare da jakunan jeji, ya kuma ci ciyawa kamar shanu; jikinsa kuma ya jiƙe da raɓa, har zuwa lokacin da ya gane, ashe, Allah Maɗaukaki ne mai iko duka a kan dukan mulkoki a duniya, yake kuma ba da mulki ga duk wanda ya ga dama.