Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 39:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Suna kwanciya su haifi ’ya’yansu; naƙudarsu ta ƙare bayan sun haihu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

3 Ka san lokacin naƙudarsu, sa'ad da suke haihuwar 'ya'yansu, Lokacin da 'ya'yansu suke fita cikinsu?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 39:3
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kana ƙirga watanni nawa suke yi kafin su haihu? Ka san lokacin da suke haihuwa?


’Ya’yansu suna girma kuma suna girma cikin ƙarfi a jeji; sukan tafi ba su dawowa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ