28 Yana zama a kan dutse yă zauna a wurin da dare; cikin duwatsu ne wurin zamansa.
28 A kan dutse take zaune, a can take gidanta, Cikin ruƙuƙin duwatsu.
A kowane gefe na mashigin da Yonatan ya so yă bi zuwa wurin Filistiyawa, akwai hawa mai tsawo, ana kira ɗaya Bozez, ɗayan kuma ana kira Senet.
Ko da umarninka ne shaho yake firiya ya kuma yi sheƙarsa a can sama?
Daga can yake neman abincinsa; idanunsa suna gani daga nesa.