39 “Za ka iya farauto wa zakanya nama, ka kuma kawar wa zakoki yunwarsu.
39 “Ka iya farauto wa zakoki abinci? Ko ka ƙosar da yunwar sagarun zakoki,
Zakoki sun yi ruri sa’ad da suke farauta suna kuma neman abincinsu daga Allah.
Zakoki za su iya rasa ƙarfi su kuma ji yunwa, amma waɗanda suke neman Ubangiji ba sa rasa abu mai kyau.
sa’ad da ƙura ta yi yawa ta daskare a wuri ɗaya?
Mutane ba sa ƙyale ɓarawo in ya yi sata don yă ƙosar da yunwarsa sa’ad da yake jin yunwa.