Ayuba 38:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’an nan Ubangiji ya amsa wa Ayuba. Ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya yi magana da Ayuba ta cikin guguwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Ubangiji ya ce, “Fita ka tsaya a kan dutse a gaban Ubangiji, gama Ubangiji yana shirin wucewa.” Sai ga babbar iska mai ƙarfi ta tsage duwatsu, ta kuma ragargaza duwatsu a gaban Ubangiji, amma Ubangiji ba ya cikin iskar. Bayan iskar sai aka yi girgizar ƙasa, amma Ubangiji ba ya cikin girgizar ƙasa.