8 Dabbobi sun ɓoye; sun zauna cikin kogunansu.
8 Namomin jeji sukan shiga wurin kwanciyarsu, Su yi zamansu a ciki.
Rana ta fito, sai suka koma shiru; suka koma suka kwanta a kogwanninsu.
Lokacin da suka kwanta cikin kogunansu, ko kuma lokacin da suke a wurin ɓuyansu?
Zakoki sun yi ruri sa’ad da suke farauta suna kuma neman abincinsu daga Allah.