Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 36:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Dubi yadda ya baza walƙiyarsa kewaye da shi, tana haskaka zurfin teku.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

30 Ga shi, yakan baza waƙiya kewaye da shi, Yakan rufe ƙwanƙolin duwatsu. Zurfin teku yana nan da duhunsa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 36:30
13 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Wane ne ya yanka hanyar wucewar ruwa, da kuma hanyar walƙiyar tsawa


Ruwan ya komo ya rufe keken yaƙin da mahayan, dukan sojojin Fir’aunan da suka bi bayan Isra’ilawa cikin teku, ba ko ɗaya da ya tsira.


sai Isra’ilawa suka wuce cikin teku a kan busasshiyar ƙasa, ruwan ya zama musu katanga dama da hagu.


Allah ya ce, “Bari ruwan da yake ƙarƙashin sama yă tattaru wuri ɗaya, bari kuma busasshiyar ƙasa tă bayyana.” Haka kuwa ya kasance.


Gama Ɗan Mutum, a cikin ranarsa, zai zama kamar walƙiya da take walƙawa, da take kuma haskaka sararin sama, daga wannan kusurwa zuwa wancan kusurwa.


Wane ne zai iya gane yadda ya shimfiɗa gizagizai yadda yake tsawa daga wurin zamansa?


Haka yake mulkin al’ummai yana kuma tanada abinci a wadace.


Ubangiji ya naɗe kansa da haske kamar riga ya shimfiɗa sammai kamar tenti


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ