25 Dukan ’yan adam sun gani; mutane sun hanga daga nesa.
25 Dukan mutane sun ga ayyukansa, Sun hango shi daga nesa.
Ka tuna ka ɗaukaka aikinsa, waɗanda mutane suka yaba a cikin waƙa.
Allah mai girma ne, ya wuce ganewarmu! Yawan shekarunsa ba su bincikuwa.